Bhojpur
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan mutante a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a hasashen shekarar 2011 tanada jumullar mutane 2,748,407.