Jump to content

Bight

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

kalmar "bight" an samotane daga wata tsohowar Kalmar a yaren turanci wato "byht"[1]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Old_English

Wanda zata iya zama wata lanqwasa ko wata kwana a takaice[1]

  1. https://en.wiktionary.org/wiki/bight

Amma a zamanance Kalmar tana nufin:-

A geography

[gyara sashe | gyara masomin]

Zata iya kasancewa Baki, ko gabar teku ko Kuma kogi,[1]

Kokuma wani lungu

Ze iya kasancewa wani sashe kebantacce, kokuma wata roba da ta saki ta zama loose kokuma nannada ta igiya ko Kuma nade wani abu

Canto bight wani qagaggen garine a Shirin star wars

Kalmar tana dauke da ma anoni da yawa Amma de Mafi rinjaye tana nufin nannada ko tattara.

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Bight_(geography)