Jump to content

Bindora

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bindora wani gari ne a yankin mashnoland,wace take tsakiyar kasar zimbabiwe, garin shine wanda yake a kokuwar mozowe adadin kilomita 88 arewacin kudun harare. Daga bayanai da aka samu na shekarar alif 1982 wurin kungiyar kidaya ,garin ya hada mutane kimanin 18,246

Sananun mutanen garin

[gyara sashe | gyara masomin]

Freeman HDk(b karin bayani 1988) mawaki Ne

mai chisamba(b shekarar 1982) Yar kasuwa Mai kuma basirar magan