Biotechnology
biotechnology | |
---|---|
interdisciplinary science (en) , applied science (en) , industry (en) , academic discipline (en) da type of technology (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | technology |
Bangare na | technology da biology |
Tarihin maudu'i | history of biotechnology (en) |
Gudanarwan | biotechnologist (en) |
Biotechnology shine haɗewar kimiyyar halitta da kimiyyar injiniya don cimma aikace-aikacen kwayoyin halitta, sel, sassanta da kwatankwacin kwayoyin halitta da samfurori da ayyuka.[1] Karoly Ereky ne ya fara amfani da kalmar fasahar binciken halittu a cikin shekarar 1919, ma'ana samar da kayayyaki daga albarkatun kasa tare da taimakon rayayyun halittu.[2]