Birnin Fim na Ramoji
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Iri |
dakin da ake hada finai-finai da theme park (en) |
| Masana'anta |
film industry (en) |
| Ƙasa | Indiya |
| Aiki | |
| Bangare na | Hyderabad |
| Mulki | |
| Hedkwata | Hyderabad |
| Mamallaki | Ramoji Rao |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1996 |
| Wanda ya samar | |
| ramojifilmcity.com | |
Ramoji Film City wani wurin hada fina-finai ne wanda ke cikin Hyderabad, Indiya . Ya bazu sama da kadada 2,000 (810 , [1] an san shi a matsayin mafi girman gidan fina-finai na duniya ta Guinness World Records.[2] An kafa shi a cikin 1996 ta hanyar mai mallakar kafofin watsa labarai na Telugu Ramoji Rao, an bayyana shi a matsayin "birni a cikin birni" ta The Guardian .