Birtaniya
| |||||
| Motsa: Dieu et mon droit Allah kuma da hakkina. | |||||
| |||||
| |||||
| yare | Turanci | ||||
| baban birne | Landan | ||||
| birne mafe kirma | Landan | ||||
| Firayim Minista | Theresa May | ||||
| Iyaka | 130 395 vk km | ||||
| mutunci | 50 690 000 | ||||
| wurin zama | 389/vk km | ||||
| Kuɗi | (£) (GBP) | ||||
| banbancin lukaci - rane |
GMT (UTC+0) BST (UTC+1) |
||||
| yanar gizo | .uk | ||||
| wayar taraho | +44 | ||||
Birtaniya ko Biritaniya (da Turanci: Britain), kasa ne, da ke a nahiyar Turai. Biritaniya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 242,495. Biritaniya tana da yawan jama'a 4,954,645, bisa ga jimillar 2016. Biritaniya tana da iyaka da Ayilan. Babban birnin Biritaniya, Landan ne.
Magana sosai, Birtaniya, ta ƙunshi Ingila, Weyilz kuma da Sukotilan. United Kingdom (da Hausanci: Masarautar Ɗaya ko Masarautar Haɗaɗɗe), ya ƙunshi Ingila, Weyilz, Sukotilan kuma da Ayilan ta Arewa. Tsibirin Birtaniya, ya ƙunshi Ingila, Weyilz, Sukotilan, Ayiland ta Arewa, kuma da kasar Ayilan.
Sarauniyar Birtaniya Elizabeth ta Biyu (lafazi: /elizabet ta biyu/) ce. Firaministan Birtaniya Theresa May (lafazi: /teresa mai/) ce. Margaret Thatcher dai itace macen farko data zama Firaministan ƙasar Birtaniya.
Birtaniya ta samu yancin kafin karni na goma.
Wikimedia Commons on Birtaniya
| Turai | |||
| Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • MOldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
| Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
| Kazakhstan | |||