Jump to content

Biyouna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Biyouna
UNICEF Goodwill Ambassador (en) Fassara

Rayuwa
Cikakken suna باية بوزار
Haihuwa Belouizdad (en) Fassara, 13 Satumba 1952
ƙasa Aljeriya
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Béni Messous (en) Fassara, 25 Nuwamba, 2025
Makwanci El Alia Cemetery (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (ciwon huhun daji)
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a jarumi, mawaƙi, mai rawa da cali-cali
Muhimman ayyuka Nass Mlah City (en) Fassara
Sunan mahaifi Biyouna da بيونة
Artistic movement pop music (en) Fassara
pop rock (en) Fassara
raï (en) Fassara
Kayan kida murya
Jita
darbuka (mul) Fassara
Jadawalin Kiɗa Warner Music France (en) Fassara
IMDb nm0084670

Baya Bouzar (larabci|باية بوزار), anfi saninta da sunan ta na shiri Biyouna (larabci|بيونة) ta kasance mawakiyar Aljeriya, mai-rawa, kuma yar'fim an haife ta a ranar 13 Satumba na 1952 a Belcourt, ayanzu ake kira da Belouizdad, Algiers, Algeria.[1]

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ta fara yin waka tun tana karama da kungiyar Fadhéla Dziria Inda take amatsayin gudanar da tambourine, tana gudanar dashi ne taré da Flifla, sannan ta kafa nata na kanta.

Biyouna

A yayin da take da shekaru 17, ta fara wasanni a manyan cabarets da suke a birni, sannan da ta Kai shekara 19 sai ta fara yin rawa a Copacabana.

A shekaru 19, mai tsara shirye-shiryen telebijin Mustapha Badie ta dauke ta tafara masa wake a soap opera, La Grande Maison (1973), wanda take fitowa amatsayin Fatma. Wannan shirin ana yinsa ne akan novel na Mohamed Dib. Dalilin da yasa ta shahara sosai.

Ta fito acikin fina-finan biyu na Aljeriya: Leila and the others, da Sid Ali Mazif ya tsara a 1978, da kuma fim The Neighbor, daga Ghaouti Bendedouche a 2000. A 1999, Nadir Moknèche ya bata aiki amatsayin Meriem acikin fim Madame Osmane's Harem wanda tayi a kasar Faransa. Daga nan saï tayi Viva Laldjéri a 2003.

A tsakanin 2002 da kuma 2005, Biyouna ta samu nasara acikin Ramadan wanda aka Kira da 'Nass Mlah City.


  • "Pamela" (2001)
  • "Les yeux noirs" (2002)
  • "In her eyes" (2002)
  • "Tu es ma vie" (2002)
  • "Maoudlik" (2003)
  • "Taali" (2006)
  • "Une Blonde Platine dans la Casbah " (2007)
  • "Demain tu te maries" (2007)
  • "Merci pour tout (c'que j'n'ai pas)" (2007)
  • "El Bareh" (2008)
  • "Tsaabli ouetmili" (2008)

Filmography

[gyara sashe | gyara masomin]
Biyouna in the 2011 Cannes Film Festival
YearTitleRoleNotes
1978Leila et les autres
1979Le Chat
1999Le Harem de madame OsmaneMeriem
2001La voisine
2003Viva LaldjériePapicha
2004Beur blanc rougeMother of Wassila
2005Rue des figuiersFatima
2007Delice PalomaMadame Aldjeria/Zineb Agha
2008Garçon manquéNana
2009AïchaBiyouna
2010Bacon on the SideHouria
2010HolidayEva Lopez
2011Aïcha 2Biyouna
2011The SourceThe Old Gun
2011Beur sur la villeKhalid's mother
2011Aïcha 3Biyouna
2012Aïcha 4Biyouna
2013Cheba Louisa
2013Mohamed Dubois
2013Les Reines du ring
2014Amour sur place ou à emporter : le film !
2018Le Flic de BellevilleZohra
YearTitleRoleNotes
1973La Grande MaisonFatma
2003Grand plongeoir, LeHerself
2003Nass Mlah City32 episodes
2004Nass Mlah City 232 episodes
2006Nass Mlah City 355 episodes
2007La CommuneHanifa Houbeychefirst season
2007On n'est pas couché1 episode
2009Nessma TV (Zorroh)Zohra
2010One person showBiyouna30 episodes
2012La Baie d'Alger
YearTitleRoleNotes
2009La CelestinaCélestine
2012Biyouna !Biyounain Théâtre Marigny
  1. "بيونة الجزائرية الحرّة". الأخبار (in Larabci).