Jump to content

Black Panther: Wakanda Forever (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Black Panther: Wakanda Forever (fim)
Asali
Lokacin bugawa2022
Asalin sunaBlack Panther: Wakanda Forever
Asalin harsheTuranci
Wakandan (en) Fassara
Harsunan Maya
Yaren Sifen
Ƙasar asaliTarayyar Amurka
Characteristics
Genre (en) Fassaraaction film (en) Fassara da superhero film (en) Fassara
During161 Dakika
Launicolor (en) Fassara
Direction and screenplay
DarektaRyan Coogler (mul) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayoRyan Coogler (mul) Fassara
Joe Robert Cole (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawaKevin Feige (mul) Fassara
Production company (en) FassaraMarvel Studios (mul) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗaLudwig Göransson (mul) Fassara
Director of photography (en) FassaraAutumn Durald (mul) Fassara
Kintato
Narrative location (en) FassaraWakanda (mul) Fassara
Duniyar kintatoMarvel Cinematic Universe
Tarihi
External links
marvel.com…
YouTube
yarvwasan film a tarkn Jan kafet
wakanda forever

Black Panther Fim ne na shekarar alif 2022 na kasar Amurka wanda ya dogara da kungiyar fina finai ta Marvel Comics wanda ke nuna halin Shuri / Black Panther. Kamfanin Marvel Studios ne ya samar da shi kuma Walt Disney Studios Motion Pictures ya rarraba shi, shine mabiyi na Black Panther (2018) da kuma fim na 30 a cikin Marvel Cinematic Universe (MCU). Ryan Coogler ya ba da umarni, wanda ya rubuta fim din tare da Joe Robert Cole, tauraruwar fim din Letitia Wright a matsayin Shuri / Black Panther, tare da Lupita Nyong'o, Danai Gurira, Winston Duke, Florence Kasumba, Dominique Thorne, Michaela Coel, Mabel Cadena , Tenoch Huerta Mejía, Martin Freeman, Julia Louis-Dreyfus, da Angela Bassett. A cikin fim din, shugabannin Wakanda sun yi yaki don kare al'ummarsu sakamakon mutuwar Sarkinsu T'Challa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.