Blessing Nsiegbe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Blessing Nsiegbe
Rayuwa
Haihuwa Jihar rivers, 18 Satumba 1965 (58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Nsiegbe Blessing Ibibia (an haifeta ranar 18 ga watan Satumba, 1965). yar siyasa ce ta Jam'iyyar Democrat daga jihar Ribas, Najeriya. kuma 'yar majalisar wakilan Najeriya ce daga mazabar tarayya ta Fatakwal II.[1] Ta ci zabe a majalisar wakilai ta tarayya a zaɓen shekara ta 2015, amma an kai karan zaɓen a kotu. An sake zaben a 2016 kuma ta sake samun nasara cin zaben.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "John, Tony (2 February 2019). "2019: APC has no reason to campaign in Rivers – Wike". Sun News. Retrieved 21 November 2020.
  2. "Adebowale, Segun (24 August 2016). "Rivers: Tribunal upholds elections of three PDP lawmakers". The Eagle. Retrieved 21 November2020.