Bolu Babalola
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Landan, 24 ga Faburairu, 1991 (34 shekaru) |
| ƙasa | Birtaniya |
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami'ar Kwaleji ta Landon 2018) M.A. (mul) University of Reading (en) Valentines High School (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan jarida, marubuci da marubin wasannin kwaykwayo |
| Wurin aiki | Landan |
| bolubabalola.com | |
Bolu Babalola (an haife ta a ranar 24 ga watan Fabrairun shekara ta 1991) [1] marubuciya ce ‘yar Najeriya, marubuciyar wasannin telebijin, kuma ‘yar jarida.[2][3] An wallafa littafinta na farko Soyayya acikin Launi a cikin 2020 kuma ya zamo littafin da akafi Saidawa a Sunday Times. Ta bayyana a cikin jerin Forbes 30 a karkashin 30 na 2021 don Midiya da Kasuwanci a Turai.[4]
Rayuwa ta farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Babalola a Asibitin Guy [5] a Southwark ga iyayen Yarbawa 'yan Najeriya kuma ta girma a Gabashin London. [6][7] Ta halarci Makarantar Sakandare ta Valentines a Ilford daga aji shida.[8] Ta ci gaba da kammala karatu tare da digiri na farko a fannin Shari'a daga Jami'ar Reading a shekara ta 2012 sannan daga baya ta sami digiri na biyu a fannin Siyasa da Tarihin Amurka daga Kwalejin Jami'ar London a shekarar 2018.[9][10][11]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Babalola ta fara aikinta a matsayin mataimakiyar marubuciya kuma furodusa a sashin Barkwanvi na BBC, ta ba da gudummawa ga Shirin The Javone Prince Show da kuma Shirin Tracey Ullman. Ta fito a cikin jerin fim na yanar gizo na Cecile Emeke mai suna Ackee & Saltfish, ta taimaka wajen samar da kashi mai muhimmanci na shirin.[12][13] Ya zuwa watan Agustan 2020, tayi aiki a shirin talabijin tare da Tiger Aspect .[14][2] An sanya ta a cikin jerin sunayen a na kyautar shekara ta 2016 na The Guardian don lambar yabo ta 4th Estate B4ME don labarinta na farko mai suna "Netflix da Chill".[15][7][16]
Ta yi rubutu ga irinsu Vice, Vulture, GQ, Cosmopolitan, da kuma Stylist . [17]
A matsayinta na edita a gidan telebijin da gidan jaridar Dazed, Babalola ta kasance masaniyar barkwancin soyayya ta kan ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Bolu Babalola (7 September 2020). "@MrMad90 Full name is Boluwatito, lol". Retrieved 29 March 2021 – via Twitter.
- ↑ 2.0 2.1 Morgan, Jessica. "In A World Of Black Suffering I Wrote About Black Love". www.refinery29.com (in Turanci). Retrieved 2020-11-20.
- ↑ Mahale, Jenna (2020-08-17). "Bolu Babalola is redefining old-fashioned romance". i-D (in Turanci). Archived from the original on 2021-04-11. Retrieved 2020-11-20.
- ↑ "Bolu Babalola". Forbes (in Turanci). Retrieved 2021-04-19.
- ↑ Bolu Babalola (7 September 2020). "Haha well I was born in Guys Hospital though bred East for most of my life, so through a technicality..." Retrieved 29 March 2021 – via Twitter.
- ↑ Baah, Nana (6 August 2020). "Bolu Babalola's 'Love in Colour' Turns Love Stories on Their Head". Vice. Retrieved 23 August 2020.
- ↑ 7.0 7.1 UK, Hush. "hush meets... Bolu Babalola". Hush UK (in Turanci). Retrieved 2020-11-20.
- ↑ "Bolu Babalola". 10 July 2019. Retrieved 30 March 2021 – via Twitter.
- ↑ "An alternative perspective". Spark: The University of Reading's Student Newspaper: 37. 18 February 2011. Archived from the original on 25 February 2023. Retrieved 29 March 2021.
- ↑ "Bolu Babalola". Harper Collins. Retrieved 29 March 2021.[permanent dead link]
- ↑ "Bolu Babalola". Blake Friedmann (in Turanci). Retrieved 2020-11-20.
- ↑ "Headline lands Babalola debut retelling love stories from mythology | The Bookseller". www.thebookseller.com. Retrieved 2020-11-20.
- ↑ "Bolu Babalola". Independent Talent. Retrieved 30 March 2021.
- ↑ Alemoru, Kemi (2020-08-28). "Bolu Babalola wants you to see black women love and be loved". gal-dem (in Turanci). Archived from the original on 2020-09-11. Retrieved 2020-11-20.
- ↑ Iqbal, Nosheen (2020-08-02). "Bolu Babalola: 'It was mortifying meeting Michael B Jordan after my tweet about him went viral'". the Guardian (in Turanci). Archived from the original on 2020-08-02. Retrieved 2020-11-20.
- ↑ Babalola, Bolu (2020-10-14). "Romance in the Era of Netflix and Chill". Medium (in Turanci). Retrieved 2020-11-20.
- ↑ "Articles by Bolu Babalola". MuckRack. Retrieved 29 March 2021.