Boris Pustyntsev
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Vladivostok, 2 ga Yuni, 1935 |
| ƙasa |
Kungiyar Sobiyet Rasha |
| Mutuwa | Saint-Petersburg, 4 ga Maris, 2014 |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (cuta) |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Q1900508 |
| Karatu | |
| Makaranta |
Herzen University (en) |
| Harsuna | Rashanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | Mai kare ƴancin ɗan'adam da mai aikin fassara |
| Mamba |
Presidential Council for Civil Society and Human Rights (en) |
Boris Pavlovich Pustyntsev ( Russian , 2 Yuni 1935, Vladivostok – 4 Maris 2014, Saint Petersburg ) ɗan rajin kare hakkin ɗan adam ne na Rasha. An fi saninsa da shugaban kungiyar agaji ta St. Petersburg NGO. An haife shi a Vladivostok, Primorsky Krai, Tarayyar Soviet.
Pustyntsev ya mutu bayan doguwar jinya a ranar 4 ga Maris 2014 a Saint Petersburg, Rasha . Yana da shekaru 78 a duniya. [1]
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Digges, Charles (6 March 2014). "Crusading Russian rights activists and Bellona associate Boris Pustyntsev dies at 78". Bellona Foundation. Archived from the original on 26 March 2014. Retrieved 22 March 2014.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Boris Pustyntsev Archived 2014-03-26 at the Wayback Machine Archived a Citizens Watch