Borno ta Kudu
Appearance
Borno ta Kudu tana ɗaya daga cikin gundumomi uku na sanatoci a Jihar Borno, Najeriya. Da yake a kudancin jihar, gundumar ta ƙunshi ƙananan hukumomi 9. Ƙananan hukumomin sun haɗa da: Biu, Hawul, Kwaya Kusar, Shani, Damboa, Chibok, Askira / Uba, Bay, Gwoza. Mohammed Ali Ndume shi ne sanata a halin yanzu wanda ke wakiltar gundumar, tun shekarar 2011 yake wakiltar gundumar.
Sanatocin Borno t Kudu
[gyara sashe | gyara masomin]| Sanata | Shekarar | Majalisa ta | Jam'iyya |
|---|---|---|---|
| Abubakar Mahdi[1] | 1999–2003 | 4 | PDP |
| Omar Hambagda | 2003–2011 | 5, da 6 | ANPP |
| Mohammed Ali Ndume | 2011-yanzu | 10, 8, 9 da 10 | ANPP, PDP da APC |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Congressional Committees". Nigeria Congress. Archived from the original on 2009-11-18. Retrieved 2010-06-22.CS1 maint: unfit url (link)