Jump to content

Boutheina Jabnoun Marai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Boutheina Jabnoun Marai
Dan kasanTunisian
AikiJournalist, magazine publisher, Writer

Boutheina Jabnoun Marai ( Larabcin Tunisiya : بثينة جبنون مرعي) yar jaridar Tunisiya ce kuma mawallafin mujallu. Ita ce mai haɗin gwiwa kuma babban editan mujallar Bouthaina. A halin yanzu tana zaune a Abu Dhabi . [1]

  1. "Boutheina célèbre ses 12 ans" (in Faransanci). Babnet Tunisie. 2006-06-23. Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2011-01-02.