Jump to content

Bradley Ihionvien

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bradley Ihionvien
Rayuwa
Haihuwa 23 Disamba 2003 (22 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Bradley Osezele Akhigbe Philip Ihionvien (an haife shi ranar 23 ga watan Disamba, 2003) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda yake taka leda a matsayin mai gaba a kungiyar EFL League One ta Peterborough United.