Brand Violet
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1929 |
| Mutuwa | ga Afirilu, 2020 |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci |
| Kyaututtuka | |
Violet Brand (née Boughton) MBE (c. 1929 - 4 Afrilu 2020) [1] ta kasance marubuciya a jerin mafi kyawun Spelling na Made Easy.[2]
Rayuwarsa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Violet Boughton [3] a Kasar Canterbury, ta kasance ɗaya daga cikin 'ya'ya huɗu a cikin yaran iyayen ta da ke cikin Sojojin Ceto. [1] Ta kafa Cibiyar kungiya me Suna (Dyslexia) ta Watford kuma ta inganta fahimtar da koyar da yara masu dyslexic a lokacin da akwai babban ƙiyayya a wurare da yawa ga dukan manufar. Fiye da shekaru da yawa ta ba da lokacinta don taimakawa waɗannan yara da kuma malaman su kuma an ba ta lambar yabo ta MBE don nuna godiya a gareta . A shekarar 2011 ta kuma sami lambar yabo ta Lifetime Academic Achievement Award daga Ƙungiyar Dyslexia ta Kasar Burtaniya .
A shekarar 1950, ta auri mijinta me suna Geoffrey Edward Brand, ya kasance ƙwararren mawaƙi kuma mai gudanarwa, kuma mai gabatarwa na Tashar BBC; 'ya'yansu sun kasance biyu wato Michael da kuma Gill. [1] [4][5] Violet ita ce kakarta ga mai wasan kwaikwayo Katy Brand .
Inda Aka Samu Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 "'Remarkable' grandmother who helped people with learning difficulties dies". 16 April 2020.
- ↑ "Death announced of Violet Brand MBE". Bandsman. Archived from the original on 31 October 2020. Retrieved 1 October 2020.
- ↑ "Violet Brand MBE (1929 - 2020) - Obituary" (PDF). Retrieved 2023-12-24.[permanent dead link]
- ↑ "Geoffrey Brand".
- ↑ "Geoffrey Edward BRAND personal appointments - Find and update company information - GOV.UK".