Brass

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Brass

Wuri
Map
 4°18′54″N 6°14′30″E / 4.315°N 6.2417°E / 4.315; 6.2417
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaBayelsa

Babban birni Twon-Brass
Yawan mutane
Faɗi 246,100 (2006)
• Yawan mutane 175.28 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,404 km²

Brass Karamar Hukuma ce[1]dake a Jihar Bayelsa[2]a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya.[3] Hedikwatarta tana a cikin garin Twon-Brass a tsibirin Brass, tana da fadin teku da yakai kilomita 90.[4] Tana da fadin yanki da yakai

1,404 km2 da kuma yawan jama'a da ya kai[5]185,049 a lissafin kidayar 2006.[6]

Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 562.[7]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nigeria: Administrative Division (States and Local Government Areas) - Population Statistics, Charts and Map". www.citypopulation.de. Retrieved 2022-03-09.
  2. "Bayelsa State". BBC News Pidgin. Retrieved 2022-03-06.
  3. Mfonobong, Daniel (2020-06-29). "Bayelsa State: List of Local Government Areas & Towns". Nigerian Infopedia (in Turanci). Archived from the original on 2021-09-15. Retrieved 2021-09-15.
  4. "Local Government Areas in Bayelsa | AllNigeriaInfo" (in Turanci). Retrieved 2021-09-16.
  5. "population | Definition, Trends, & Facts | Britannica". www.britannica.com (in Turanci). Retrieved 2022-03-06.
  6. "census | Facts, Definition, Methods, & History | Britannica". www.britannica.com (in Turanci). Retrieved 2022-03-09.
  7. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.