Brenda Fassie
Appearance
Brendan James Frase (an haife shi 3 Disemban, 1968) dan wasan kwaikwayo ne na Amerika da Kanada. Lambobin yabons sun hada da Academy Award, a Screen Actors Guild Award sannan kuma an zabe shi don kyautar Golden Globe Award.
Fraser ya samu daukakarsa a 1992 tare da shirin barkwancinsa mai suna Encino Man da kuma wasan dirama School Ties.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.