Jump to content

Brian Barish

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Brian Barish
Rayuwa
ƙasa Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta University of California, Berkeley (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa

Brian Barish dan Amurka ne ya kasance manajan kuɗi da saka hannun jari ne na Amurka. Shi ne Chairman/shugaba na kamfanin saka hannun jari na Cambiar Investors, LLC da ke Denver . Ya kasance manajan fayil na Cambiar Opportunity Fund, wani asusun haɗin gwiwa wanda, tun daga watan Fabrairun 2007, ya yi fice a cikin ma'aunin kasuwar hannun jari na S&P 500 shekaru takwas a jere. [1] [2] An kimanta shi ta hanyar The Motley Fool .

  1. name="NBR"
  2. name="RMN"

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]