Jump to content

Bridge twum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bridget Twar (an haife shi ga watan Satumbaba ranar 16, shekarar 1966) yar siyasan Najeriya ce kuma kwamishiniyar harkokin mata da ci gaban yara a jihar Taraba, Najeriya.[1][2][3]

Twar ta yi makarantar firamare ta Ashitsa da ke Wukari a shekarar 1971 sannan ta kammala a shekarar 1978. A shekarar 1979 ta samu shiga Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Mbiya ta kuma kammala a shekarar 1983. Daga nan ta wuce Adamawa State Polytechnic, Yola a 1991 inda ta samu Diploma a fannin Gudanar da Gwamnati. a 1993. Daga baya ta samu admission don karanta Public Administration a University of Abuja inda ta kammala a 2010.[4][5]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Bridget Twar kuma ta girma a Gassol. Ta yi aure ta haifi 'ya'ya hudu kawai.

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-12-25. Retrieved 2022-12-29.
  2. https://www.thisdaylive.com/index.php/2022/10/30/taraba-demands-justice-for-indigene-assaulted-by-associate-professor/
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-12-26. Retrieved 2022-12-29.
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-12-25. Retrieved 2022-12-29.
  5. https://tribuneonlineng.com/poverty-alleviation-taraba-govt-empowers-77306-women-with-skills-funds/