Jump to content

Brothers in the Saddle (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Brothers in the Saddle (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1950
Asalin suna Brothers in the Saddle
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Tarayyar Amurka
Characteristics
Genre (en) Fassara Western film (en) Fassara
During 60 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Lesley Selander (mul) Fassara
'yan wasa
Tim Holt (en) Fassara
Samar
Production company (en) Fassara RKO Pictures (en) Fassara
Production designer (en) Fassara Albert S. D'Agostino (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Paul Sawtell (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara J. Roy Hunt (en) Fassara
External links

Brothers in the Saddle fim ne na Yammacin Amurka a shekarar 1949 wanda Lesley Selander ya ba da umarni. Virginia Cox ta fara fitowa a fina-finai.[1][2]

Tim Taylor wani mai sanya hular malfa (cowboy) ya na ƙoƙarin shawo kan ƙanensa, Steve, wanda ya kashe wani mutum a kokarin kare kansa, wanda hakan ya zama mai laifi dalilin kisan.[3]

Yan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Tim Holt a matsayin Tim Taylor
  • Steve Brodie a matsayin Steve Taylor
  • Richard Martin a matsayin Chito Rafferty
  • Virginia Cox kamar Nancy Austin
  • Carol Forman

An ruwaito kamfanin RKO wanda ya shirya fim ɗin ya yi asarar kuɗi kimanin dalar Amurika $35,000.[4]

  1. "Richard Jewell & Vernon Harbin, The RKO Story. New Rochelle, New York: Arlington House, 1982. p235".
  2. Schallert, Edwin (June 11, 1948). "Marjorie Lord Stars; 'Chicken' Lead Picked". Los Angeles Times. p. 23.
  3. Brothers in the Saddle, retrieved April 20, 2022
  4. http://offscreen.com/view/tim-holt-and-the-b-western