Bryan Danielson
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Bryan Lloyd Danielson |
| Haihuwa |
Aberdeen (en) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama | Brie Bella (11 ga Afirilu, 2014 - |
| Karatu | |
| Makaranta |
Aberdeen High School (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
professional wrestler (en) |
| Nauyi | 95 kg |
| Tsayi | 170 cm |
| Employers |
WWE (en) All Elite Wrestling (en) New Japan Pro-Wrestling (mul) |
| Kyaututtuka | |
| Sunan mahaifi | Daniel Bryan |
| IMDb | nm1492462 |
Bryan Lloyd Danielson (an haife shi a watan Mayu 22, 1981) ƙwararren ɗan kokawa ne ɗan Amurka mai ritaya.[1] Ya sanya hannu ga All Elite Wrestling (AEW), inda ya kasance tsohon zakaran Duniya na AEW. Har ila yau, an san shi da wasanninsa a WWE, inda ya yi wasa a karkashin sunan dandali Daniel Bryan daga 2010 zuwa 2021. Ya yi fice da salon wasan kokawanshi na musamman da farin jini a cikin magoya baya, ana daukar shi a matsayin daya daga cikin manyan ƙwararrun kokawa na kowane lokaci.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ [2]Singh, Gaurav (October 13, 2024). "AEW officially acknowledges Bryan Danielson's retirement despite a shocking ending". www.sportskeeda.com.