Jump to content

Bujawa (kauye)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
kauye

Bujawa wannan kauye ne a karamar hukumar Mani da ke jahar Katsina.mutanen bujawa hausawa ne Kuma masu magana da yaren hausa.

Kauyen bujawa gari ne Mai dumbin Tarihi inda garin ya kafu kusan shekara 89 da suka wucewanda Mai mulkin garin,alhaji Hassan wakili ya gaji sarautar wurin Kaka da kakani,sannan Kuma garin Yana da makiyaya.

Mutanen bujawa yawancin su manoma ne Kuma masu kiwo, sannan wasunsu Suna kwadago da Kuma kasuwancin saye da sayarwa.

Abubuwan da suke nomawa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mutanen bujawa Suna noman kayan masarufi kamar su gero,wake,dawa,massara da Kuma kayan masarautar.

Yanayin garin

[gyara sashe | gyara masomin]

Garin bujawa yanada yanayin zafi Kona sanyi da yakai misalin 35C da Kuma girman kasa da yakai 785 km²[1]

  1. "Polling Unit Locator Tool". Abuja, Nigeria: Independent National Electoral Commission (INEC). December 28, 2019. Retrieved December 28, 2019.