Buji (Nijeriya)
Appearance
(an turo daga Buji, Nijeriya)
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Jigawa | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 97,284 (1991) | |||
| • Yawan mutane | 177.53 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 548 km² | |||
Buji Karamar Hukuma ce dake a Jihar Jigawa, Arewa maso yamman Nijeriya. Hedikwatarta tana cikin garin Gantsa. Tana da fadin yanki da ya kai 548 km2 da kuma yawan jama'a da ya kai 97,371 a lissafin kidayar 2006. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 721.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
