Jump to content

Bundeli/bundel/khandi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 5,626,000 suna magana na yaren.