Buni Yadi
Appearance
| gunduma ce a Najeriya | ||||
| Bayanai | ||||
| Nahiya | Afirka | |||
| Ƙasa | Najeriya | |||
| Harshen aiki ko suna | Hausa | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Yobe | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Gujba | |||
Buni Yadi, Buni Gari, Yadin Buni (ko a taƙaice Buni) gari ne da ke cikin Ƙaramar Hukumar Gujba, Jihar Yobe, Nijeriya, kuma yana da nisan kusan kilomita 55 daga Damaturu, babban birnin Jihar Yobe.[1][2][3]
Tashin hankali
[gyara sashe | gyara masomin]An kai hare-hare da dama a Buni Yadi daga ƙungiyar Boko Haram, lamarin da ya haifar da rufe wuraren jama’a kamar kasuwanni.[3][4][5]
Kara duba
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nuhu, Hauwa Shaffii (2023-01-06). "The Buni Yadi Tragedy: The Boy Who Saw It Coming". HumAngle (in Turanci). Retrieved 2023-07-23.
- ↑ Makama, Zagazola (2025-03-22). "Three Injured in Ammunition Explosion at Blacksmith's Workshop in Buni Yadi". Zagazola (in Turanci). Retrieved 2025-11-22.
- ↑ 3.0 3.1 Bello, Kabeer (2025-05-04). "Four soldiers allegedly killed, equipment destroyed in Boko Haram attack on Yobe military base". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-11-22. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ Nuhu, Hauwa Shaffii (2023-01-06). "The Buni Yadi Tragedy: The Boy Who Saw It Coming". HumAngle (in Turanci). Retrieved 2023-07-23.
- ↑ Makama, Zagazola (2025-03-22). "Three Injured in Ammunition Explosion at Blacksmith's Workshop in Buni Yadi". Zagazola (in Turanci). Retrieved 2025-11-22.
