Bushasha
Appearance
Bushasha wannan kalmar a turance ita ce ake kira da (Extravagant). A hausance kuma kalmar na nufin mutum ya kashe kuɗi batare da lura ba ko tunanin ƙarewa.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.