Kalaba
(an turo daga Calabar)
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Suna saboda |
Calabar River (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jerin jihohi a Nijeriya | Cross River | ||||
Babban birnin | |||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 604 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 32 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kalaba birni ne, da ke a Cross River, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Cross River. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2005, jimilar mutane 461,832 (dubu dari huɗu da sittin da ɗaya da dari takwas da talatin da biyu). An gina birnin Calabar a karni na sha shida.