Jump to content

Callum Booth

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Callum Booth
Rayuwa
Haihuwa Stranraer - An t-Sròn Reamhar (mul) Fassara, 30 Mayu 1991 (35 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Knox Academy (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Scotland national under-19 football team (en) Fassara2008-2010130
Arbroath F.C. (en) Fassara2010-2010151
  Scotland national under-21 football team (en) Fassara2010-201140
Brechin City F.C. (en) Fassara2010-2010112
Hibernian F.C. (en) Fassara2010-2015403
Livingston F.C. (en) Fassara2012-2013311
Raith Rovers F.C. (en) Fassara2013-2014353
Partick Thistle F.C. (en) Fassara2015-2015140
 
Muƙami ko ƙwarewa full-back (en) Fassara
Lamban wasa 3

Callum Booth (an haife shi ranar 30 ga watan Mayu, 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Scotland wanda ke taka leda a matsayin hagu na ƙungiyar Samfuri:Scottish football updater ta Spartans.

Booth, wanda ya shiga Hibernian yana da shekaru 10,ya buga wa tawagar matasa da ta lashe gasar zakarun Turai da kofin sau biyu a shekara ta 2009. Bayan yayi aro tare da Arbroath da Brechin City a shekara ta 2010, ya shiga kungiyar farko ta Hibernian a shekara ta 2011. An zaba shi akai-akai alokacin 2012 kuma an ba da rancensa ga Livingston don kakar shekarun 2012-13 sannan kuma ga Raith Rovers a kakar da ta biyo baya.