Camair-Co
Appearance
| QC - CRC | |
|
| |
| Bayanai | |
| Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
| Ƙasa | Kameru |
| Aiki | |
| Mamba na | African Airlines Association |
| Mulki | |
| Hedkwata | Douala |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 2006 |
| Founded in | Douala |
| camair-co.cm | |


Camair-Co ko Cameroon Airlines Corporation kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Douala, a ƙasar Kamaru. An kafa kamfanin a shekarar 2006. Yana da jiragen sama bakwai, daga kamfanonin Boeing, Bombardier da Xian.