Camila Fabbri
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Buenos Aires, 1989 (36/37 shekaru) |
| ƙasa | Argentina |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi, marubuci da mai bada umurni na gidan wasan kwaykwayo |
| IMDb | nm6118615 |

Camila Fabbri, (an haife ta a shekarar 1989) marubuciya ce ta Argentina,marubuciya kuma 'yar wasan kwaikwayo.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Camila Fabbri a shekarar 1989 a Buenos Aires. Ta yi karatu a Escuela de Arte Dramático kuma wasan kwaikwayo na farko (Brick) ya lashe gasar a shekarar 2010.An yi wasa na biyu,Mi primer Hiroshima a shekarar 2012.An zabi Fabbri don Silver Condor saboda rawar da ta taka a fim din Martín Rejtman na 2014 Two Shots Fired.[1] Ta kuma bayyana a cikin Veronica Chen's High Tide.