Jump to content

Campo de Caso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Campo de Caso
parish of Asturias (en) Fassara da collective population entity of Spain (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Ispaniya
Kasancewa a yanki na lokaci UTC+01:00
Wuri a ina ko kusa da wace teku Nalón (en) Fassara
Sun raba iyaka da Bueres (en) Fassara, Orllé (en) Fassara, Sobrecastiellu (en) Fassara, La Felguerina (en) Fassara da Coballes (en) Fassara
Wuri
Map
 43°10′56″N 5°20′38″W / 43.18236°N 5.34402°W / 43.18236; -5.34402
Ƴantacciyar ƙasaIspaniya
Autonomous community of Spain (en) FassaraAsturias (en) Fassara
Province of Spain (en) FassaraProvince of Asturias (en) Fassara
Council of Asturies (en) FassaraCasu (en) Fassara
wani yanke a garin campo

Campo de Caso (bambance bambancen: El Campu ), ta kasan ce kuma tana ɗaya daga cikin majami'u goma (ƙungiyoyin gudanarwa) a Caso, wata karamar hukuma ce a cikin lardin da kuma yankin Asturias mai cin gashin kanta, a arewacin Spain .

Parroquia shine 13.22 square kilometres (5.10 sq mi) a cikin girma, tare da yawan jama'a 412 ( INE 2007). Lambar akwatin gidan waya ita ce 33990.

Kauyuka da ƙauyuka

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Barrio (El Barriu)
  • Kampo de Caso (El Campu)
  • Veneros