Carnera (mai wasan ƙwallon ƙafa)
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | São Paulo, 22 Nuwamba, 1908 | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Brazil | ||||||||||||||||||||||
| Mutuwa | 7 ga Yuli, 1986 | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Domingos Spitaletti (22 watan Nuwamba shekarar 1908 - 7 Yuli shekara ta 1986), wanda aka fi sani da Carnera, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Brazil. Ya buga wasanni uku a kungiyar kwallon kafa ta kasar Brazil a shekarar 1937. [1] Ya kuma kasance daga cikin tawagar kasar Brazil don Gasar Kudancin Amurka ta shekarar ta 1937. [2]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Carnera". World Football. Retrieved 5 December 2021.
- ↑ "South American Championship 1937". RSSSF. Retrieved 24 June 2021.