Carol Mafagane
Appearance
14 ga Yuni, 2024 - | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Afirka ta kudu | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Mokgaetji Carol Mafagane yar siyasan Afirka ta Kudu ne kuma 'yar majalisa (MP) ce ta UMkhonto weSizwe (MK).[1]
An fara zabe ta a babban zaben kasar Afrika ta Kudu a shekarar 2024. A baya ta kasance memba na Kungiyar 'Yancin Tattalin Arziki (EFF).[2]
Ta fito daga ƙauyen Byldrift.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Mokgaetji Carol Mafagane". People's Assembly. Retrieved 2025-01-29.
- ↑ Makwakwa, Thabo. "Influential EFF members pledge support for party, CiC". www.iol.co.za. Retrieved 2025-01-29
- ↑ Parliament of the Republic of South Africa (2024-08-02). Meet Hon Mokgaetji Carol Mafagane, Your Member of Parliament in the National Assembly. Retrieved 2025-01-29 – via YouTube.