Carolina Díaz Pimentel
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Peru, |
| ƙasa | Peru |
| Karatu | |
| Makaranta |
Peruvian University of Applied Sciences (en) |
| Harsuna | Yaren Sifen |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan jarida |
| Kyaututtuka |
gani
|
Carolina Díaz Pimentel 'yar jarida ce ta Peru kuma mai fafutukar lafiyar kwakwalwa. A matsayinta na mai ba da rahoto, tana rufe batutuwan da suka shafi lafiyar kwakwalwa da neurodivergence. A matsayinta na mai fafutuka, ta kafa shafin yanar gizon More than Bipolar kuma ita ce co-kafa kungiyar Peruvian Neurodivergent Coalition (CNP). [1][2] A watan Nuwamba na shekara ta 2023, BBC 100 Women ta kira ta daya daga cikin mata masu tasiri a duniya.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Díaz ƙwararriyar 'yar jarida ce. An gano tana da cutar autism tana da shekaru 29, kuma tana da cutar bipolar II. Ta kafa ƙungiyoyin agaji marasa riba kamar Peruvian Neurodivergent Coalition, More than Bipolar, da Atypical Project. Pimentel kuma Fellow ce a ƙarƙashin shirin Rosalynn Carter kuma ta samu tallafi daga Pulitzer Centre. A watan Nuwamba na shekarar 2023, an saka sunanta a cikin jerin BBC 100 Women. Ƙari ga haka, feminist ce.
Reference
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Pareja, Stefanie (2024-04-02). "Un picnic neurodivergente para descansar del estigma". Salud con lupa (in Sifaniyanci). Retrieved 2024-05-04.
- ↑ Pareja, Stefanie (2024-03-13). "Lima's neurodivergent picnic movement is liberating Peruvians from stigma and abuse". Positive News (in Turanci). Retrieved 2024-05-04.
- ↑ Redaccción Latina (2023-11-22). "Quién es la periodista peruana que figura entre las 100 mujeres más influyentes del mundo - Latina". Latinanoticias.pe (in Sifaniyanci). Retrieved 2023-11-24.