Jump to content

Carouge

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Carouge


Wuri
Map
 46°10′54″N 6°08′25″E / 46.18166°N 6.14037°E / 46.18166; 6.14037
JihaSwitzerland
Canton of Switzerland (en) FassaraCanton of Geneva (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 22,336 (2017)
• Yawan mutane 8,428.68 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 2.65 km²
Altitude (en) Fassara 386 m-389 m
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
• Mayor of Carouge (en) Fassara Sonja Molinari (en) Fassara (1 ga Yuni, 2025)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 1227
Tsarin lamba ta kiran tarho 022
Swiss municipality code (en) Fassara 6608
Wasu abun

Yanar gizo carouge.ch

Carouge (frfrFaransanci pronunciation: [] i) wata karamar hukuma ce a cikin Canton na Geneva, Switzerland .fr

Hoton garin daga sama, (1963)

An fara ambaton Carouge a farkon tsakiyar zamanai a matsayin Quadruvium da Quatruvio . A cikin shekarar alif 1248 an ambaci shi a matsayin Carrogium, yayin da a cikin karni na 14 an san shi da Quarrouiz ko Quarroggi . A cikin shekarar 1445 an ambaci shi a matsayin Quaroggio . Victor Amadeus III na Sardinia, Sarkin Sardinia da Duke na Savoy ne suka gina birnin yadda yake a yanzu, tun daga shekarar 1760-70. Ya sami matsayin birni a shekara ta 1786. [1]

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named HDS