Category talk:Muhammad

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wannan category bai dace ba[gyara masomin]

Yakamata a goge wannan category, bai dace ba, zaku iya tattauna fahimtar ku. Em-mustapha t@lk 09:55, 6 Oktoba 2020 (UTC)[Mai da]

Na goyi baya[gyara masomin]

Na daɗe da sanin wannan Category ɗin, kuma a bisa tsarin tafiyar da Category lallai wannan ya saɓa. Dan haka na goyi bayan a goge shi. - Abubakar A Gwanki (talk) 20:04, 6 Oktoba 2020 (UTC)[Mai da]