Celina, Texas
Appearance

| Wuri | |||||
|---|---|---|---|---|---|
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
| Jihar Tarayyar Amurika | Texas | ||||
| County of Texas (en) | Collin County (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 16,739 (2020) | ||||
| • Yawan mutane | 464 mazaunan/km² | ||||
| Home (en) | 4,675 (2020) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 36.075557 km² | ||||
| • Ruwa | 1.0978 % | ||||
| Altitude (en) | 211 m | ||||
| Sun raba iyaka da | Prosper (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 75009 | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 972 | ||||
| Wasu abun | |||||
| Yanar gizo | celina-tx.gov | ||||
Celina birni ne da ke a jihar Texas, Yankin Arewacin a ƙasar Tarayyar Amurka. Celina a jihar Texas ta kunshi kananan hukumomin Collin county da Denton county. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2020, jimilar mutane 64,427.[1]

Yanayi
[gyara sashe | gyara masomin]Celina na da irin yanayi na Humid Subtropical climate, da lokaci mafi zafi acikin watan Yuli da kimanin 94 zuwa 74°F (34.4 zuwa 23.3°C). Sannan wata mafi karancin zafi shine Janairu 55 zuwa 36°F ( 12.7 zuwa 2.2°C). Watan da yafi kowanne ruwan sama mai karfi shine Mayu akalla 5.79 in ko kuma 147.0 mm a watan.
Ƙaramar Hukuma a Celina
[gyara sashe | gyara masomin]Celina Jerin membobin da ke wakiltar birnin. [2]
Majalisar Birnin Celina (Celina City Council)
- Ryan Tubbs, Mayor
- Philip Ferguson, Place 1
- Eddie Cawlfield, Place 2
- Andy Hopkins, Mayor Pro Tem, Place 3
- Wendie Wigginton, Place 4
- Mindy Koehne, Deputy Mayor Pro Tem, Place 5
- Brandon Grumbles, Place 6
- Robert Ranc, City Manager [3]
- ↑ "Explore Census Data". United States Census Bureau. Retrieved May 18, 2024.
- ↑ "Home Charter".
- ↑ "City Council | Celina, TX - Life Connected". www.celina-tx.gov. Retrieved July 5, 2022.
