Jump to content

Ceuta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ceuta
Ceuta (es)
سَبْتَة (ar)
Flag of Ceuta (en) Coat of arms of Ceuta (en)
Flag of Ceuta (en) Fassara Coat of arms of Ceuta (en) Fassara


Wuri
Map
 35°53′12″N 5°18′00″W / 35.88667°N 5.3°W / 35.88667; -5.3
Territory claimed by (en) Fassara Moroko
Ƴantacciyar ƙasaIspaniya
Exclave of (en) Fassara Ispaniya
Babban birnin

Babban birni Ceuta
Yawan mutane
Faɗi 83,039 (2023)
• Yawan mutane 4,488.59 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Extrapeninsular Spain (en) Fassara
Yawan fili 18.5 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bahar Rum
Altitude (en) Fassara 10 m
Wuri mafi tsayi Monte Anyera (en) Fassara (349 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Portuguese Ceuta (en) Fassara
Wanda ya samar Punic people (en) Fassara
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Patron saint (en) Fassara Daniele Fasanella (mul) Fassara
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Assembly of Ceuta (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 51000–51999
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 856 da 956
Lamba ta ISO 3166-2 ES-CE
NUTS code ES63
INE municipality code (en) Fassara 51001
Wasu abun

Yanar gizo ceuta.es
ceuta

Ceuta (UK: /ˈsjuːtə/, US: /ˈseɪuːtə/, Spanish:[ˈsewta, θewta]; Arabic: سَبْتَة, romanized: Sabtah) Birni ne mai daukaka a kasar Spain dake arewacin afrika.

Sun hada iayaka da Morocco,yana nan tsakanin tekun Mediterranean da tekun Atlantic.Ceuta na daya daga cikin mambobin jaha na musamman a kungiya ta Turai,yana daya daga biranen spanish ta Afrika,wanda suka kunshi Melila da Canary Islands,ya kasance wanda yake da dangantaka da province of càdiz zuwa fitarsa ta statute of autonomy a march shekara ta 1995,kamar yadda kundin kasar Spanish ya tanadar ,har izuwa lokacin da ya zama daukakakken birni.

Ceuta kamar yadda Melila da Canary Islands aka rarrabasu kyauta a wajen haduwa kafin Spain tayi hadin gwuiwa da kungiyar turai.Tana da yawan mutane da suka kunshi kiristoci da musulmai,da kadan daga maguzawa da hindi,daga Pakistan.

Spanish shine yaren bai daya,spanish da larabcin darija su ne yarikan da aka fi anfani dasu.