Champ de Mars

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
An kallo daga kudu maso gabas daga saman Eiffel Tower, ƙasan Champ de Mars, tare da Tour Montparnasse (Montparnasse Tower) a nesa. Ecole Militaire itace dayan ukun ƙasan daga saman hoton.

Champ de Mars (furucci Faransanci |ʃɑ̃ də maʁs; fassara turanci Field of Mars hausa|Filin Mars) wani babban fili ne na jama'a dake a birnin Paris, ƙasar Faransa, wanda yake nan a arrondissement na bakwai, a tsakanin Eiffel Tower ta bangaren arewa maso yamma da kuma École Militaire daga kudu maso gabas. An sama park din sunan Campus Martius ("Mars Field") a Rome, amatsayin girmamawa ga sunan Latin na ubangijin Romawa na yaƙi.

Métro stations mafi kusa da champ de Mars sune La Motte-Picquet–Grenelle, École Militaire, da kuma Champ de Mars-Tour Eiffel, RER suburban- tashan jirgin ƙasa na zirga-zirga. Tashan da akabar amfani dashi, Champ de Mars ita ma tana nan kusa.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]