Jump to content

Charles Ahiadzro Adzofia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Charles Ahiadzro Adzofia
Member of the 2nd Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966
Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en) Fassara
Member of the 1st Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

1959 - 1965
Election: 1956 Gold Coast legislative election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya), 
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da paramount chief (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa Convention People's Party (en) Fassara

Charles Ahiadzro Adzofia ɗan siyasan Ghana ne. Ya kasance ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Anlo East daga shekarun 1959 zuwa 1965. [1] [2] Shi ne wanda ya maye gurbin Charles Henry Chapman a lokacin da ya yi murabus a matsayin ɗan majalisa saboda naɗin da aka yi masa a matsayin mamba na Hukumar Kula da Ayyukan Jama'a a shekarar 1959. Ya tsaya takarar kujerar da ke kan tikitin jam'iyyar Convention People's Party ba tare da hamayya ba. [3] A shekarar 1965 lokacin da aka kara yawan mazaɓu ya zama ɗan majalisa na mazaɓar Dzodze. [4] Ya kasance a majalisar har zuwa shekara ta 1966 lokacin da aka hambarar da gwamnatin Nkrumah.

  • Jerin sunayen 'yan majalisar da aka zaba a zaben 'yan majalisar dokokin Ghana na 1965
  1. "Parliamentary Debates; Official Report, Part 2". Ghana National Assembly. 1959. p. ii.
  2. "Parliamentary Debates; Official Report, Part 2". Ghana National Assembly. 1962. p. ii.
  3. "West Africa". West Africa Publishing Company, Limited. 1960. p. 271.
  4. "Ghana Year Book". Graphic Corporation. 1966. p. 21.