Jump to content

Cheffi Meatchi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cheffi Meatchi
secretary of state (en) Fassara

Satumba 1982 - 13 Satumba 1984
Member of the National Assembly of Togo (en) Fassara

1979 - 1994
Rayuwa
Cikakken suna Joséphine Cheffi Meatchi
ƙasa Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Gangamin al'ummar Togo

Josephine Cheffi Meatchi 'yar siyasar ƙasar Togo ce.

Fagen Siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Meatchi na ɗaya daga cikin mata shida da aka zaɓa a majalisar dokokin ƙasar Togo a shekarar 1979; Sauran sune Abra Amedomé, Kossiwa Monsila, Essohana Péré, Zinabou Touré, da Adjoavi Trenou. [1] Ita ce matar mataimakin shugaban ƙasar Togo Antoine Meatchi, [2] kuma ita kanta daga baya ta yi aiki a gwamnati; ta kasance Sakatariyar Harkokin Jiha da Harkokin Mata a shekarar 1984. [3]

  1. "Togo : La sous-représentativité des femmes au Parlement dure depuis 1961 !". fr.africatime.com. Archived from the original on 12 September 2017. Retrieved 22 November 2017.
  2. "The Pittsburgh Courier from Pittsburgh, Pennsylvania on May 15, 1965 路 Page 11". Newspapers.com. 1965-05-15. Retrieved 2017-11-22.
  3. "OUTREACH GRANT PROJECT ASSESSMENT - TOGO AND BENIN" (PDF). USAID. April 1984. Archived from the original (PDF) on 15 July 2021. Retrieved 22 November 2017.