Chen Xia
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 26 Nuwamba, 1969 (56 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Sin | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Chen Xia (an haife ta ' a ranar 26 ga watan Nuwamba shekara ta 1969) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta kasar Sin wacce ta taka leda a matsayin mai tsaron gida ga Kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasar Sin . Ta kasance daga cikin tawagar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta shekarar ta 1991. A matakin kulob din, ta buga wa tawagar "Guangdong" a kasar Sin. [1]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "FIFA Women's World Cup China 1991 - Technical Report" (PDF). FIFA Women's World Cup China 1991. FIFA. 1991. Archived from the original (PDF) on December 27, 2011. Retrieved 20 October 2016.