Chicago

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Chicago.

Chicago birni ce, da ke a jihar Illinois, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 2,704,958 (miliyan biyu da dubu dari bakwai da huɗu da dari tara da hamsin da takwas). An gina birnin Chicago a shekara ta 1780.