Jump to content

Chijioke Humphrey

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Farfesa Chijioke Humphrey, (an haife shi a 10 ga watan Afrilu shekara ta alif 1936), a Mbieri, Jihar Imo, Najeriya.

Yana da mata da yaya.

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Nigerian College of Arts, Science and Technology, Ibadan, 1955-57, University College (now University of Ibadan), Ibadan, 1957-63, Royal College of Surgeons, London, UK, 1966-70; house officer, University College Hospital, Ibadan, yayi aiki a Nigerian Army Medical Corps, 1963-67, Mai shigar da register a Harefield Hospital, UK, 1971-74, yasama kyauta na girmamawa na International Honour of Distinguished Leadership, 1986.