Chikwendu Kalu
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Chikwendu Kalu Ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. Ya taɓa zama mamba mai wakiltar mazaɓar Isiala Ngwa ta Kudu kuma ya riƙe muƙamin kakakin majalisar dokokin jihar Abia ta 7. [1] [2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Emeruwa, Chijindu (2018-10-07). "2019: Abia Speaker, Kalu picks PDP ticket to seek reelection, opponent dumps party". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
- ↑ "Abia: Rt. Hon. Chikwendu Kalu Charges Youths, Politicians On Attitudinal Change - News Mirror" (in Turanci). Archived from the original on 2025-01-04. Retrieved 2025-01-04.