Chinedu Ogah
Appearance
![]() | |||
---|---|---|---|
19 Nuwamba, 2019 - District: Ezza South/Ikwo | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 2 ga Yuli, 1976 (48 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Chinedu Ogah ɗan siyasar Najeriya ne. A halin yanzu haka ya zama ɗan majalisar wakilan Najeriya a majalisar wakilai ta 10, mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Ezza ta kudu/ Ikwo ta jihar Ebonyi. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nwankwo, Casmir (2024-12-14). "Reps member, Ogah tasks new CG of NCS on inmates' welfare". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-23.
- ↑ Egbo, Grace (2024-08-31). "Reps member, Ogah, distributes farm inputs to constituents". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-23.
- ↑ Aliuna, Godwin (2022-06-28). "Rep Chinedu Ogah recounts ordeals in detention, tasks inmates to embrace change". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-23.