Jump to content

Cho Ki-jung

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cho Ki-jung
Rayuwa
Haihuwa 22 ga Yuni, 1939
Mutuwa 20 Disamba 2007
Sana'a
Sana'a ceramicist (en) Fassara

Cho Ki-jung (22 ga Yuni, 1939 - 20 ga Disamba, 2007) wani mai ginin tukwane ne na Koriya ta Kudu wanda Gwamnatin Babban Birnin Gwangju ta ayyana shi a matsayin taska mai rai a shekarar 1986 saboda nasarar da ya samu na farfaɗo da Goryeo celadon .

Salo da yanayin aikinsa

[gyara sashe | gyara masomin]

Yana aiki a salon gargajiya. Ya sake gano yadda ake samar da furannin celadon masu launin shuɗi irin na zamanin Goryeo .

  • Jerin masu fasahar yumbu da masu sassaka na Koriya

[1]

  1. 조기정 曺基正 (1939.6.22 ~ 2007.12.20) (in Korean). Doosan Encyclopedia. Retrieved 2009-03-17.[permanent dead link]