Christiane Akoua Ekué
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Lomé, 11 ga Augusta, 1954 (72 shekaru) |
| ƙasa | Togo |
| Karatu | |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai wallafawa da marubuci |
| Kyaututtuka | gani
|
Christiane Tchotcho Akoua Ekué (an haife ta a shekara ta 1954) marubuciya ce ' yar ƙasar Togo da ke rubutu da Faransanci kuma mawallafiya ce. [1]
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Ekué is the daughter of an accountant and a teacher, she was born in Lomé in 1954. Her family spoke Mina at home. She attended the school in Lomé where her mother was headmistress, going on to further studies in Beaune in France, in Togo and in Saarbrücken, Germany.
Baysacean kammala karatunta, ta yi aiki a matsayin editan kwafi na gidan buga littattafai na Togo, Nouvelles Editions Africaines; a shekarar 1989, ta rubuta littafinta na farko, wanda ke ba da labarin wani marubucmai buga littattafai daga baya kuma ta zama darakta ga kamfanin. A shekarar 2005, ta kafa gidan buga littattafai na Graines de Pensée a Lomé. [1]i wanda aka sace masa rubutunsa. A shekarar 1992, Ekué ta zama mataimakiyar
- Le Crime de la rue des notables [Crime in the Street of the Rich and Famous], littafin (Lomé: Les Nouvelles Editions Africaines, 1989) [1]
- Farawa a Faransa [Leaving for France], labari (Editions HAHO, 1996. ) [1]ISBN 2-906718-63-7
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 3 4 "Christiane Tchotcho Akoua Ekué". Women Writers and African literature. University of Western Australia. Cite error: Invalid
<ref>tag; name "uwa" defined multiple times with different content.