Jump to content

Chukwuemeka Anohu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chukwuemeka Anohu
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

ga Yuni, 2015 -
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Chukwuemeka Anohu ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taba zama mamba mai wakiltar mazabar Ihiala ta tarayya a majalisar wakilai. An haife shi a shekarar 1971, ya fito ne daga jihar Anambra. An zabe shi a matsayin dan majalisar wakilai a zaben 2015 a karkashin jam’iyyar PDP.[1][2][3]

  1. Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-08
  2. Chukwuemeka Anohu". Culture Intelligence from RED. Retrieved 2025-01-08
  3. Hon. Chukwuemeka Anohu biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2025-01-08