Jump to content

Cibiyar Kula da Harkokin Mata ta Zimbabwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cibiyar Kula da Harkokin Mata ta Zimbabwe
Bayanai
Gajeren suna ZWRCN
Iri women's organization (en) Fassara da nonprofit organization (en) Fassara
Ƙasa Zimbabwe
Mulki
Hedkwata Harare
Tarihi
Ƙirƙira 1990
Wanda ya samar
zwrcn.org.zw

Cibiyar Kula da Harkokin Mata ta Zimbabwe (ZWRCN) ƙungiya ce ta jinsi da ci gaba da aka kafa a shekarar 1990 a birnin Harare.[1][2]

ZWRCN ta wallafa mujallar WomanPlus, kuma a shekarar 1995 ta haɗu da wasu ƙungiyoyin Mata don wallafa labarai game da Muryar matan Zimbabwe-(Zimbabwe Women's Voices).[2]

  1. Hope Chigudu, 'The Zimbabwe Women’s Resource Centre and Network', Development in Practice, Vol. 7, No. 2 (May 1997), pp.190-94.
  2. 2.0 2.1 Kathleen E. Sheldon (2005). "Zimbabwe Women's Resource Centre and Network (ZWRCN)". Historical Dictionary of Women in Sub-Saharan Africa. Scarecrow Press. p. 275. ISBN 978-0-8108-5331-7.

Karin karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]